Ahmad Yusuf
12065 articles published since 01 Mar 2021
12065 articles published since 01 Mar 2021
Musayar yawu tsakanin PDP da APC na ƙara yawaita biyo bayan zargin da shugaban PDP na ƙasa yayi cewa, jam'iyya mai mulki na shirin maguɗin zaɓe a shekarar 2023.
Bayan cikar kwana 40 da rasuwar marigayi shugaban rundunar sojin ƙasa, janar Ibrahim Attahiru, sojoji sun gudanar da addu'a ta musamman ga jami'an da suka rasu.
Dubun wata tawagar masu garkuwa da mutane a jihar Abia ya cika, inda rundunar yan sanda ta samu nasarar cafke su a wurare daban-daban tare da ƙwato makamai.
Taron majalisar zartarwa da aka saba gudanarwa ranar Laraban Kowane mako, Kuma shugaba Buhari ke jagoranta, an soke shi, babu wani dalilin hakan a hukumance.
A cikin wasu yan watanni da suka gabata, gwamnonin PDP aƙalla guda uku ne suka sauya sheƙa zuwa APC, jigon jam'iyyar ya yi kira ga INEC ta dakatar da lamarin.
A ranar Talata ne gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya tabbatar da sauya sheƙarsa zuwa APC a hukumance, Buhari ya faɗi dalilin gwamnan na sauya sheƙa.
A kowane hali ka tsinci kanka zaka iya samun ilimi saboda cigaba na zamani da aka samu, wani fursuna ya kammala digiri na biyu yayin zaman sa na gidan yari.
Kasancewa gwamnatin Kaduna ta ƙara yawan kuɗin makarantar da ɗalibai ke biya duk shekara, wani jigo ya yi kira ga gwamna jihar da ya sadaukar da albashinsa.
Tun bayan da kotu ba bada belin shugaban ƙungiyar tawaren IPOB, Nnamdi Kanu, ba'a sake ganinsa ba, saboda ya tsallake duk sharudɗan kotu ya fece daga Najeriya.
Ahmad Yusuf
Samu kari