Ahmad Yusuf
12065 articles published since 01 Mar 2021
12065 articles published since 01 Mar 2021
Tun bayan wata jita-jita da aka yaɗa lokacin da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, yake Landan hutawa da kuma duba lafiyarsa, O. Obasanjo ya sake taɓo zancen.
Bayan ƙungiyar ƙwadugo ta ƙasa ta yi barazanar sake shiga yajin aiki a Kaduna, Gwamnan jihar ya fito fili ya faɗaw shugaba Buhari cewa ba zai amince a sake ba.
Kasancewar sheikh Gumi na sanya baki a saki ɗaliban da aka sace, ƙungiyar NANS ta ƙasa ta gana da shehin malamin domin tattauna yadda za'a kuɓutar da ɗalibai.
Tun bayan da aka tabbatar da cewa gwamnan Zamfara zai sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC, kowane ɓangare ya fara shiri, inda APC a Zamfara ta shirya babban gangami.
Ga dukkan alamu jam'iyya mai mulkin ƙasar nan ta yi babban kamu, inda rahotanni suka ƙara tabbatar da sauya sheƙar gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, zuwa APC.
Tashin hankali da tsoro ya shiga cikin zuƙatan jama'an wani yanki a Osun, bayan wasu yan bindiga sun kutsa gidan wani ɗan fulani sun yi awon gaba da ɗiyarsa.
A wata ziyarar aiki da hafsan sojin ƙasa, manjo Janar Farouk Yahaya, ya kaiwa jami'an OPHK a Monguno, ya umarce su da su kasance a cikin shirin ko ta kwana.
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, ya bayyana matuƙar damuwarsa bisa wani hari da yan bindiga suka yi ƙoƙarin kaiwa wani ƙauye a yankin kudancin Kaduna.
Yayinda zaɓen 2023 ke ƙara ƙaratowa, wata ƙungiya a jihar Kano (TPN) ta bayyana yan takarar da take ganin sun cancanci su mulki Najeriya, tace Tinubu da Ganduje
Ahmad Yusuf
Samu kari