Ahmad Yusuf
12065 articles published since 01 Mar 2021
12065 articles published since 01 Mar 2021
Bayan ya bayyana sauya sheƙarsa zuwa jam'iyya mai mulki APC a hukumance ranar Taƙata da ta gabata, Gwamna Matawalle, ya sallami mashawartan sa na musamman.
Gwamnan Ebonyi, David Umahi, ya yi iƙirarin cewa, akwai sauran takwarorinsa na jam'iyyar PDP da zasu biyo shi zuwa APC a cikin wasu 'yan watanni masu zuwa.
Yayin da jam'iyya mai mulki ta ƙasa APC, ke murnar jawo hankalin jiga-jigan PDP suna dawo wa cikinta, a jihar Kwara kuwa rikici ne ya raba jam'iyyar gida biyu.
Yayin da ake barin sarakunan gargajiya a baya ta ɓangaren albashi, gwamnan Gombe ya amince da ƙarin albashi ga hakimai da dagatai dake faɗin jiharsa daga Yuni.
Har ayanzun FG ba tace komai ba dangane da inda ta samu nasarar cafko shugaban haramtacviyar ƙungiyar IPOB, Lauyan Kanu yace an gana masa azaba a ƙasar Kenya.
Watanni kaɗan da gwamnan Kaduna ya fito fili ya bayyana sanya ɗansa makarantar gwamnati, a halin yanzun ya canza shawara, inda ya cire shi daga makarantar.
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa wasu dogarawan sarki 11 sun laƙaɗawa wata mata dukan kawo wuka, har ta sheƙa lahira saboda zargin matar da maita.
Biyo bayan nasarar da sojoji ke samu kan yan ta'adda, zaman lafiya ya ƙara samuwa a Borno, hakan yasa gwamnatin jihar take aikin jigilar maida yan gudun hijira.
Wasu fusatattun mutane daga ƙauyen Garmar Hannu, sun toshe hanyar Sokoto zuwa Gusau, inda suke zanga-zanga kan yawaitar hare-haren yan bindiga a yankin su.
Ahmad Yusuf
Samu kari