Ahmad Yusuf
12065 articles published since 01 Mar 2021
12065 articles published since 01 Mar 2021
Yankin arewa maso yammacin Najeriya na fama da hare-haren yan bindiga, kuma jihar Katsina na daga cikin jihohin da wannan matsalar yawan kai hari ta fi ƙamari.
A wasu yan kwanaki da suka gabata gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da sallamar masu bada shawara na musamman banda mutum ɗaya, da alama ta yi amai ta lashe.
A taron da gwamnonin kudancin Najeriya suka gudanar ranar Litinin a Lagos, sun tattauna abubuwa da dama da suka haɗa da wanda zai gaji shugaba Buhari a 2023.
A safiyar yau ne aka tashi da wani mummunan labari a jihar Kaduna, inda yan bindiga suka sake kai hari wata makarantar sakandire suka yi awon gaba da ɗalibai.
Maryam Katagun, ƙaramar ministan kula da ma'aikatun kasuwanci da zuba hannun jari, ta yanke jiki ta faɗi yayin da take ƙoƙarin jawabi a wurin taro a Bauchi.
Shugaban Kwamitin tsaftace birnin tarayya Abuja, Ikharo Attah, ya jagoranci rushe jerin gine-gine da runfuna da aka kafa a kan hanyar filin jirgin Nnamdi Azikwe
A karo na biyu, wasu mutane ɗauke da makamai sun kutsa cikin gidan shugaban NLC reshen Taraba, inda suka yi awon gaba da shi zuwa wani wuri da ba'a sani ba.
Jihar Kaduna na ɗaya daga cikin jihohin arewa maso yammacin Najeriya dake fama da yawan harin yan bindiga a makarantun ɗalibai, an sake sace wasu yau Litinin.
Hukumar dake kula da tsarin gine-gine a birane da karkara ta jihar Katsina, ta rushe wasu gine-gine a yankin Morawa, ƙaramar hukumar Ɓatagarawa dake jihar.
Ahmad Yusuf
Samu kari