Ahmad Yusuf
12064 articles published since 01 Mar 2021
12064 articles published since 01 Mar 2021
Wasu mutane ɗauke da makamai sun yi garkuwa da shugaban fulanin jihar Kwara, Jamhuro Usmanu Sule, yayin da yakai wa yan uwansa ziyara a wani ƙauye, jihar Oyo.
Duk da cewa har yanzun gwamnatin tarayya bata kammala biyan ma'aikata 774,000 da duka yi aikin SPW ba, Gwamnatin tace zata ba su horo a kan ƙananan sana'o'i.
Sace manyan mutane da garkuwa da su domin neman kuɗin fansa na ƙara yawaita a Najeriya, yayin da wasu yan bindiga suka yi awon gaba da wani jigon PDP a Edo.
Biyo bayan saɓanin da aka samu tsakanin gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq da ministan yaɗa labarai, APC tace zata duba lamarin kuma zata yi hukunci.
Tun a watan Mayun da ya gabata ne, shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya nemi amince yan majalisa na karɓo bashin kuɗi kimanin tiriliyan N2.3tr don cike giɓi.
A wata fira da gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, yayi da gidan talabijin, ya bayyana hangen da yayi a kan dokar hana Fulani makiyaya kiwo a fili.
A zaman majalisar dokokin jihar Katsina na ranar Talata da ta gabata, an fara tattaunawa kan wani kudiri dake neman a canza gidajen kallo su koma islamiyya.
Masallacin Sultan Bello dake cikin birnin Kaduna, yana ɗaya daga cikin manyan masallatai a Najeriya da musulmai ke girmama wa, shugaban masallacin ya rasu.
Ɓarayin da suka kai hari makarantar Bethel Baptist jihar Kaduna, sun tuntuɓi hukumar makarantar ta wayar salula, inda duka faɗa musu adadin yaran da suka sace.
Ahmad Yusuf
Samu kari