Ahmad Yusuf
12061 articles published since 01 Mar 2021
12061 articles published since 01 Mar 2021
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami, ya yi tsokaci kan dalilin faɗuwar shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, a Aso Rock.
Akwai wasu kasashe guda 6 a faɗin duniya da muka tattaro, waɗanda ake shafe dogon lokaci ana ganin hasken rana ba tare da duhun dare ya gitta ba kwata-kwata.
Imo - Wasu miyagun yan bingida a jihar Imo, sun kutsa cikin kasuwar Supermarket, inda suka harbe wani lauya, Darlington Odume, har lahira, sannan suka tsere.
Sufetan yan sandan ƙasar nan, Usman Alkali Baba, ya kai ziyarar aiki jihar Kwara, inda ya gargaɗi jami'ansa kan aiki tukuru, domin zai iya saka su aljanna.
Ebonyi - Gwamna jihar Ebonyi, David Umahi, yace baya bukatar baiwa wasu hakuri kan kalaman da ya yi wa shugaban ƙasa, Buhari, ka baya dana sanin yin kalaman.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Fani Kayide, ya yabawa shugaban ƙasa Buhari da ministan sadarwa, Isa Pantami, bisa matakan da aka ɗauka a arewa maso yamma
Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya bayyana cewa tsohon mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, yana nan a rundunar yan sandan kasa.
Matar gwamna Abdullahi Umar Ganduje, na jihar Kano, Hafsat Ganduje, ta halarci taron bikin kammala karatun dan autan ta a birnin Landan na kasar Birtaniya.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya bada rantsuwar fara aiki ga sabon sanatan mazaɓar Cross Rivers ta arewa, Sanata Agom Jarigbe, ranar Laraba.
Ahmad Yusuf
Samu kari