Ahmad Yusuf
12061 articles published since 01 Mar 2021
12061 articles published since 01 Mar 2021
Wani tsohon ɗan majalisar dokokin jihar Yobe, Audu Babale, tare da ɗumbin magoya bayansa sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar All Progressive Congress (APC) mai mulki
Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Femi Gbajabiamila, ya musanta rahoton cewa yana shirye-shiryen tsayawa takarar gwamnan jihar Lagos a babban zaɓen 2023.
Shugaban dake kula da kiristoci yan Calvary Life, Bishof Ransom Bala, yace an samu bullar sabon matsalar tsaro a Najeriya karkashin gwnatin dake mulki yanzun.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Jerry Gana, ya shawarci yan Najeriya kan yadda za su yi domin hukunta shugabannin da suka gaza cika alkawarin da suka ɗauka.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philips Shaibu, ya musanta rahoton dake yawo cewa ya samu matsala da uban gidansa, Mai girma Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki.
Abuja - Jam'iyyar Alla Progressives Congress (APC) ta bayyana ranar Asabar 2 ga watan Oktoba, a matsayin ranar da zata gudanar da gangamin taronta na jihohi.
Kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, ya sanar da dakatar da mataimakin shugaban marasa rinjaye, bisa zarginsa da hannu a ɗaukar malamai ta bayan fage.
Kaduna- Wani babban ɗan kasuwa a jihar Kaduna, ya shigar da karar tsohuwar matarsa gaban kotun musulunci, inda yace sam ba shi da alaƙa da jaririn da ta haifa.
Rahotanni sun bayyana cewa mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya kammala duk wasu shirye-shirye na ficewa daga jam'iyyar adawa ta PDP kowane lokaci.
Ahmad Yusuf
Samu kari