Ahmad Yusuf
12061 articles published since 01 Mar 2021
12061 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban mabiya aƙidar shi'a, Sheikh Ibrahim El- Zakzaky, ya gana da mabiyansa, waɗanda suka tsira daga rikicin da ya faru da sojoji a watan Disamba, 2015.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Ribas, Chief Ogbonna Nwuke, ya mika takardar murabus daga mukaminsa ga shugabannin APC.
Minsitan kwadugo, Dakta Chris Ngige, ya yi kira ga likitoci masu neman ƙwarewa su agaza su koma bakin aiki, daga baya su dawo a cigaba da zama teburin sulhu.
Sokoto - Rahoton dake hitowa daga jihar Sokoto yanzun, ya bayyana cewa wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon hari wani ƙauye a yankin ƙaramar hukumar Tangaza.
A wata fira da kafar watsa labarai ta BBC Hausa, Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya yi tsokacin kan zancen ranar da za'a maida hanyoyin sadarwa a jihar.
Abuja - Rahotanni daga fadar shugaban ƙasa sun nuna cewa, jiragrn yakin da Najeriya ta siya daga Amurka kashi na biyu guda 6 sun baro ƙasar, sun nufo Najeriya.
Ma'aikatar jin kai da walwala ta ƙasa, ta sanar da fara biyan ma'aikatan wucin gadi na N-Power da aka rike wa kuɗaɗen su na tsawon watanni bisa wasu dalilai.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya yi kira ga yan Najeriya su tallafawa gwamnatin tarayya wajen kawo karshen ƙalubalen tsaro da ya addabi ƙasa.
Tsohon kakakin shugaban ƙasa, Doyin Okupe, ya yi hasashen cewa PDP ka iya rasa damar kwace mulki a 2023 matukar ta yi kuskuren tsayar da ɗan takara daga Arewa.
Ahmad Yusuf
Samu kari