Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Dakarun soji sun ragargaji yan bindiga aƙalla 32 a jihar Neja, waɗanda suka gudo daga ruwan bama-baman sojoji a jihar Zamfara, maharan sun hallaka yan sanda 5
Gwamnatin jihar Neja ta umarci duk mai sha'awar neman wani muƙami a cikin jam'iyya daga cikin yan majalisar zartarwa, ya gaggauta mika takardar yin murabus.
Daliban makarantar koyon larabci da alkur'ani a jihar Kwara, sun maida martani kan mummunan azabtarwar da malamai suka musu sabida sun halarci shagalin party.
Babban jigon jam'iyyar APC mai mulki, Bola Tinubu, ya bayyana cewa ba ƙaramin daɗi yaji ba bisa yadda yan Najeriya suke nuna masa tsantsar ƙauna bayan baya nan.
Jami'an yan sanda reshen babban birnin tarayya Abuja, sun yi ram da wasu mutum biyu da suke zargin na aikin kaiwa yan bindiga kayayyakin Abinci a yankin Kuje.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya gana da shugaban ƙungiyar dattawan arewa (NEF), Farfesa Ango Abdullahi, a Zariya kan kudirinsa na tsayawa takara a 2023.
Miyagun 'yan bindiga sun sace shugaban ƙungiyar matasa (NYCN) reshen ƙaramar hukumar Odogbolu, jihar Ogun, sun nemi 'yan uwa su tattara musu miliyan N-30m.
Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya yi ikirarin cewa a wannan zamanin babu ɗan siyasar da yafi shigaba Buhari kaurin suna da nagarta a Najeriya
Tun bayan katse hanyoyin sadarwa a jihar Katsina, yan bindiga sun cigaba da cin karen su babu babbaka kasancewar mutane basu da hanyar neman ƙarin jami'ai.
Ahmad Yusuf
Samu kari