Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Shahararriyar mawakiyar harshen Hausa, Magajiya Ɗanbatta, ta rigamu gidan gaskiya tana da shekaru 86 a duniya, bayan fama da gajeruwar rashin lafiya a gidanta.
Jagoran jam'iyya mai mulkin Najeriya, APC, Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya bayan kwashe dogon lokaci yana jinya a birnin Landan na ƙasar Birtaniya.
Wasu yan bindiga da ake tsammanin yan sakai ne a jihar Sokoto, sun hallaka limamin masallaci da kuma wasu mutum 10, da suke zargin suna tallafawa yan bindiga.
Rahotanni sun bayyana cewa rundunar soji ta sako jarumin Nollywood, Chinwetalu Agu, wanda ta cafke ranar Alhamis, bisa zargin sa da alaƙa da kungiyar IPOB.
Asusun bada tallafin kuɗi na NSSF, ya bada tasa gudummuwar ga wasu jihohin Najeriya shida, domin ganin an daidaita kowa wajen allurar rigakafin cutar korona
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Nasarawa, ta bayyana sakamakon zaɓen kananan hukumomi 13 da hukumar ta gudanar a faɗin jihar, ranar Laraba da ta gabata.
Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, ya faɗawa tawagar malaman addinin kirista da suka ziyarce shi cewa, har yanzun akwai ragowar alburusan bindiga a jikinsa da matarsa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka 'yan sanda, lauyoyi da kuma wasu fasinjoji dake kan hanya, wanda rahoto ya nuna sun cinna musu wuta a cikin motar su.
India - Rahotanni daga ƙasar Indiya na nuni da cewa hukumomi a ƙasar sun damƙe ɗan shararren jarumin Bollywood, Shah Rukh Khan, wato Aryan Khan, kan wani zargi.
Ahmad Yusuf
Samu kari