Ahmad Yusuf
11851 articles published since 01 Mar 2021
11851 articles published since 01 Mar 2021
Rahotanni sun nun cewa wani fitaccen dan kasuwa kuma manomi a karamr hukumar Dandume ta jihar Katsina ya rasa ransa bayan yan bindiga sun sace shi.
Sanata Adams Oshiomhole ya sake dwo da batun dakatar da Sanata Natasha da Majalisar dattawa ta yi, ya ce akwai wadanda aka yi sa hannunsu na bogi.
Rahotanni sun nuna cewa yan sanda sun cafke wata sabuwar amarya, Fatima bisa zargin kashe angonta ta hanyar daba masa wuka a wuya, an fara gudanar da bincike.
Sadia Sanusi, shugabar kamfanin tsara kayan adon mata ta riga mu gidan gaskiya kamar yadda iyalanta suka tabbatar, ba su fadi abin da ya yi ajalinta ba.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta samu nasarar lashe zaben shugabannin kananan hukumomi 21 da kansiloli fiye da 200 a jihar Adamawa da ke Arewa maso Gabas.
Waua majiyoyi biyu sun yi bayani mai cin karo da juna kan yadda aka dauko gawar Manjo Janar Rabe Abubakar mao ritaya bayan ya rasu a hannun masu garkuwa.
Rundunar yan sanda reashen jihar Legas ta tabbatar da mutuwar mataimakin kwamishina, Khan Salihu, an ce ya koma gida bayan fitowa daga masallaci ranar Lahadi.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ayyana gobe Talata a matsayin ranar hutu saboda shigowar sabuwar shekarar musulunci.
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar ta lalata wasu bama-bamai da ake zargin 'yan bindiga suka dasa a kan titin Kunchin Kalgo da ke karamar hukumar Tsafe.
Ahmad Yusuf
Samu kari