Ahmad Yusuf
11832 articles published since 01 Mar 2021
11832 articles published since 01 Mar 2021
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana matuƙar jimami kan hatsarin jirgin NAF ATR 42 da ya yi sanadin mutuwar jami’ai da sojojin sama.
Ministan Noma da Samar da Abinci, Abubakar Kyari, ya bayyana cewa farashin wasu muhimman kayan abinci ya ragu da kusan kashi 50 cikin 100 a faɗin ƙasar nan.
Daya daga cikin waɗanda suka kafa National Democratic Coalition (NADECO), kuma dattijon kasa, Cif Ralph Obioha, ya riga mu gidan gaskiya yana da shekara 80.
Gwamnan Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya fara hasashen matsalolin da ka iya zama sanadin faduwar jirgin sojojin Najeriya, wanda ya yi hadari a yankin kauyen Igbokoda
Mazauna garin Igbokoda da ke Jihar Ondo sun fara bayyana yadda suka ji lokacin da jirgin helikwafta na rundunar sojin saman Najeriya ya yi hatsari a kusa da su.
Babban Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina, Dr Aminu Usman, wanda aka fi sani da Abu Ammar, ya yi murabus daga mukaminsa, matakin ya fara aiki.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta tabbatar da cewa jirgin helikwafta da ya yi hatsari a yankin Igbokoda na Karamar Hukumar Ilaje ta Jihar Ondo jirginta ne.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) na ci gaba da shirye-dhiryen tunkarar babban zaben 2027, wanda za a fara a ranar 16 ga watan Janairu mai zuwa.
Rahotannin da muka samu sun nuna cewa wani jirgin helikwafta d ake zargin na sojojin Najeriya ne ya yi hatsari a Igbokoda, hedikwatar Karamar Hukumar Ilaje ta Ondo.
Ahmad Yusuf
Samu kari