Ahmad Yusuf
10108 articles published since 01 Mar 2021
10108 articles published since 01 Mar 2021
Sanata Adams Oshimhole ya ba da labarin yadda aka yi amfani da cibiyoyin kudi irinsu Opay lokacin da yan damfara suka masa kutse a asusun bankinsa.
Bishof Bishof na majami'un kiritoci sun bayyana cewa babu wani kisan kiyashi da ake wa kiristoci a Najeriya, inda suka karyata zargin da hannun gwamnati.
Majalisar Dattawan Najeriya ta karbi sunayen jakadu 62 daga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu bayan mutum uku da ya tura sunayensu a kwanakin baya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jininawa Majalisar Dattawa bisa tantancewa tare da tabbatar da sabon ministan tsaro, Janar Musa cikin hanzari.
Hukumar Kula da Harkokin Shari'a ta Jihar Kano ta dakatar da wani rijistara da babban jami'in kotu kan zarge-zargen aikata laifuffuka masu girma.
Kwamishinam Ganduje, Garba Muhammed ya bayyana cewa gwamnatin Kani ta kware a surutun baka ba tare da aiki a zahiri ba, an fara maida masa martani.
Rundunar 'yan sanda ta yi ram da wani karamin yaro dan shekara 17, Amir, wanda ake zargi da caka wamatar aure wuka har lahira a Maidugurin jihar Borno.
Wata kungiyar magoya bayan PDP ta shawarci Gwamna Caleb Mutfwang ya fita daga PDP zuwa APC ba tare da wani bata lokaci ba don hada kai da Bola Tinubu.
Sanata Kabiru Marafa ya bayyana goyon bayansa ga barazanar Shugabar Dinald Trump na daukar matakin soji kan Najeriya, ya ce lamarin tsaron Najeriya ya lalace.
Ahmad Yusuf
Samu kari