Ahmad Yusuf
11851 articles published since 01 Mar 2021
11851 articles published since 01 Mar 2021
Dandazon mutane da suka rasa gidajensu saboda matsalar tsaro a yankin karamar hukumar Bodinga ta jihar Sakkwato sun fito zanga-zanga don jawo hankalin gwamnati.
Kungiyar SPPAF ta bayyana cewa bai kamata dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar ya dauki wanda ba zai kawo nasara a matsayin mataimaki ba.
Tsohon antoni janar na tarayya, Abubakar Malami ya karbi bakuncin dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Rotimi Amaechi a gidansa na Abuja.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu dan dimokuradiyya ne kuma ba ya katsalandan a bangaren shari'a.
Hedkwatar rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarun Amurka da aka turo aikin hadin gwiwa na nan daram, wadanda aka janye sun kammala aikinsu ne.
Kotun daukaka kara mai zama a Ibadan ta soke hukuncin babbar kotun jihr Oyo, wacce ta amince dalibai mata musulmi su rika sanya hijabi a makarantar ISI.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince dabukatar kwace Naira miliyan 150 da ake dangantawa da dan Majalisar wakilai daga Delta, Hon. Nicholas Mutu.
Wani jagora a kabilar Yarbawa, Oyewumi ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki bafullatanin Bahaushe a matsayin mataimakinsa a zabe mai zuwa.
Karamin ministan harkokin fetur mai kula da fannin Gas, Hon Ekpo ya tabbatar da cewa Najeriya ta zama mamba a hukumar Makamashinta duniya watau IEA.
Ahmad Yusuf
Samu kari