Ahmad Yusuf
11851 articles published since 01 Mar 2021
11851 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Sanata Baba Tela ya mika komai ga Allah SWT, ya ce babu wanda ya isa ya kalubalanci hukucin da Ya yanke a duniya.
Macizai masu dafi ciki har da Cobra sun fara ciwon mutane bayan ambaliyar ruwa ta koro su daga gonakin da ake kiwonsu a kasar China, an fara aikin ceto.
Sanatan Borno ta Kudu, Muhammad Ali Ndume ya taya mataimakin shugaban kasa, Sanata Kahsim Shettima murnar sake zama abokin takarar Tinubu a zaben 2027.
Rahotanni daga jam'iyyar APc sun nuna cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki mataimakinsa, Kashim Shettima a matsayin abokin takara a 2027.
An tabbatar da mutuwar mutum guda yayin da wasu ke kwance a asibiti suna jinya sakamakon ruftawar sabon ginin majalisar dokokin jihar Gombe ranar Juma'a.
Kasar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa matukar sai ta mika wuya sannan za a zauna lafiya, yakinta da Amurka ba zai taba karewa ba, ta ce ta shirya kare kanta.
Rahoton WSL ya nuna cewa matatar Dangote da ke aiki a Najeriya na cikin manyan wadanda suka amfana da yakin da ya gudana tsakanin Amurka da Iran.
Gwamnatin Isra'ila ta hana Babban Muftin Kudus, Sheikh Mohammed Hussein, shiga harabar Masallacin Al-Aqsa na tsawon mako guda bayan tsare shi yau Juma'a.
Jam'iyyar adawa ta APM ta yi ikirarin cewa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta tara fiye da Naira tiriliyan 20 na tallafin mai da ya cire tun hawansa mulki.
Ahmad Yusuf
Samu kari