Ahmad Yusuf
11851 articles published since 01 Mar 2021
11851 articles published since 01 Mar 2021
Dakarun rundunar soji ta Operation Fansan Yamma sun dakile hare-haren yan bindiga daban-daban a yankin karamar hukumar Kaura Namoda da ke jihar Zamfara.
Batun yan sandan jihohi na daga cikin manyan batutuwan da aka tattauna a taron gwamnoni da sarakunan Arewa da aka gudanar a gidan gwamnatin Kaduna.
Dan majalisar dokokin kasar Amurka, Riley Moore ya zargi wadanda ya kira da Fulani masu dauke da makamai da yiwa kiritoci kisan kare dangi a Najeriya.
Majalisar wakilan tarayya ta rantsar da Shuaibu Rabiu a matsayin dan majalisa mao wakitar Dawakin Kudu da Warawa daga Kano bayan nasara a zaben cike gurbi.
Rahotanni daga kafar yada labaram Iran sun nuna cewa akalla sojojin Iran takwasne suka mutu a hare-haren da Amurka ta kai bayan karya yarjejeniya.
Rahotanni sun nuna cewa mazauna yankin a karamar hukumar Borgu ta jihar Neja sun shiga tashin hankali bayan bam ya hallaka wasu sojoji da ke ba su tsaro.
Kotun daukaka kara ta amince da bukatar kungiyar MURIC game da hukuncin hana dalibai mata musulmi sanya hijabi a makarantar ISI da ke jami'ar Ibadan.
Batun kirkirar ma'aikatar bogi a karkashin gwamnatin tarayya na ci gaba da daukar hankali yayin da abubuwa ke kara fitowa fili game da wadanda ke da hannu.
Rundunar yan sanda ta gurfanar da malamin ABU, Dr. Bashir Kurfi a gaban kotu kan kalaman da ya yi da ake ganin suk bata sunan gwamnatin jihar Katsina.
Ahmad Yusuf
Samu kari