Ahmad Yusuf
11850 articles published since 01 Mar 2021
11850 articles published since 01 Mar 2021
Hukumomi sun cafke wani matashi a kusa da filin wasan Gulf na shugaban Amurka, Donald Trump, kwanaki kadan kafin ya kai ziyara, za a gurfanar da shi.
Farfesa Rabia Sa’id ta jami'ar BUK da ke Kano ta ce nadin da aka yi mata a kwamitin Majalisar Dinkin Duniya kan illolin yaƙin nukiliya ba sabon abu ba ne.
Sanata Mohammed Onawo ya fice daga jam'iyyar ADC zuwa jam'iyyar APM tare da bayyana aniyarsa ta neman kujerar gwamnan Nasarawa a zaɓen 2027 da ke tafe.
Tsohon kyaftin din ruwa Erasmus Victor ya ce ya san zargin shirin juyin mulki amma ya gargadi Kanal Ma’aji ya dakatar da shi, yana musanta goyon bayan shirin.
Nyesom Wike ya ce Atiku/Amaechi da Obi/Kwankwaso ba za su iya kayar da Tinubu/Shettima ba a zaɓen 2027, yana kare manufofin gwamnatin jam'iyyar APC.
Jiragen yaki na Rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda 12 a wani harin sama da suka kai a Jihar Borno, an lalata sansaninsu a wani daji.
Majalisar dokokin Kano ta ce tana binciken zarge-zargen almundahana da rashin iya mulki kan shugabannin kananan hukumomin da aka dakatar ranar Talata.
Zenith Bank, daya daga cikin manyan cibiyoyin hada-hadar kudi a Najeriya, ya tabbatar da cewa masu kutse sun kai hari kan rumbun bayanansa, amma an dauki mataki.
Majalisar Dinkin Duniya ta nada Farfesa Rabia Sa’id ta Jami’ar Bayero Kano cikin kwamitin masana 21 da zai yi nazari kan illolin yakin nukiliya da tasirinsa.
Ahmad Yusuf
Samu kari