Ahmad Yusuf
11448 articles published since 01 Mar 2021
11448 articles published since 01 Mar 2021
Babbar kotun jihar Kwara ta yanke wa wani limamim coci hukuncin daurin rai da rai bayan kama shi da laifin hayayyake wa kanana yara mata a jihar Kwara.
Hukumomin Saudiyya suj yi muhimman gyare-gyare a fannoni daban-daban domin inganta walwala da jin dadin alhazai yayin aikin hajjin 2026 da Umrah.
Jirgin kamfanin Max Air da ya tashi daga Abuja zuwa Katsina ya yi gaggawar sauka bayan samun matsala a inji, fasinjoji sun ce hankalinsu ya tashi.
Hedkwatar rundunar sojin Najeriya (DHQ) ta bayyana cewa harin sama da ta kai yankin karamar hukumar Zurmi a Zamfara ya hallaka yan ta'adda da dama.
Shugaban PRP na kasa, Dr. Hakeem Baba Ahmed ya bayyana cewa Sanata Rabiu Kwankwaso da Peter Obi sun yi yunkurin shiga jam'iyyarsu amma aka samu sabani.
Tsohon mamban majalisar wakilan tarayya, Hon Abba Anas Adamu ya rasa rayuwarsa a hannun 'yan bindiha duk da an biya kudin fansa Naira miliyan 50.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ya samu tikitin mataimaki ko bai samu ba, a shirye yake ya marawa duk wanda NDC ta tsaida takara.
Bincike ya nuna cewa farashin raguna ya kara tashi a kasuwannin dabbobi a jihar Kaduna yayin da musulmai ke shirye shiryen babbar sallah, mutane sun fara hakura.
Limamin darikar Tijjaniya, Sheikh Sani Abdulkadir, wanda aka fi sani da Sheikh Sani Khalifa Zaria ya fada wa kotu abin da ya sani game da shirin juyin mulki.
Ahmad Yusuf
Samu kari