Ahmad Yusuf
11844 articles published since 01 Mar 2021
11844 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar INEC ta ce za ta tura kusan ma’aikatan wucin gadi miliyan 1.4 zuwa rumfunan zaɓe sama da 176,000 a faɗin Najeriya domin babban zaɓen 2027.
MWL da JIBWIS sun kammala taron Abuja kan bambancin addini da al’adu, inda aka amince da ƙarfafa haɗin kan Musulmi da Kirista da shirin Nigerian Youth for Peace.
Rahotanni sun ce tsohon tauraron Real Madrid Roberto Carlos ya rungumi Musulunci a Brazil, amma har yanzu bai tabbatar da hakan da kansa a bainar jama’a ba.
Atiku Abubakar ya bayyana yadda ya ƙi Bola Tinubu a matsayin mataimakinsa saboda adawarsa da tikitin Musulmi da Musulmi, tare da bayyana sharudɗan hadewa da Buhari.
An kama tsohon shugaban ƙaramar hukumar Rogo ta Kano kan zargin sayar da allurar fentanyl ga matasa, yayin da kwamitin ya ce ya tattara hujjoji kan lamarin.
Amurka ta ɗage CoE kan jiragen ruwa daga Najeriya bayan shekaru 12, matakin da ake sa ran zai rage jinkiri da kuɗaɗen jigilar kaya da ƙarfafa tashoshin Najeriya.
Kasar Iran ta ce ba za ta buɗe mashigar Hormuz ba har sai Amurka ta ɗage shingen ruwa, takunkumin mai da daskarar da kadarorinta da ke ƙasashen waje.
Jam'iyyar ADC ta ce ta yi haɗin gwiwa da Accord domin kayar da APC a zaɓen Osun, inda Bolaji Abdullahi ya ce haɗin kan adawa na iya kayar da APC a 2027.
An kashe mutane sama da 20 a wani hari da aka kai ƙauyen Binper a Mangu, Plateau, yayin da wasu suka samu raunuka kuma ake neman mutanen da suka ɓace.
Ahmad Yusuf
Samu kari