Ahmad Yusuf
11842 articles published since 01 Mar 2021
11842 articles published since 01 Mar 2021
Yan ta’adda sama da 150 sun mika wuya ga Operation HADIN KAI cikin mako guda, yayin da rundunar ta ce matsin lambar soji da ayyukan leƙen asiri na ƙara raunana su.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda da tawagarsa sun yi ganawar sirri da mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II kan zaben 2027 da ke gabatowa.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani mutumi da ake zargi ya bude wa mahalarta taron biki wuta, inda aka tabbatat da mutuwar mutum daya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci musulmin Najeriya su sanya kasarsu a addu'a kuma su yi koyi da kyawawan halayen fiyayyen halitta, Annabi Muhammad SAW.
Amurka ta gargadi ’yan Najeriya masu neman visa kan amfani da takardun bogi ko bayanan yaudara, tana mai cewa za ta kai rahoton masu laifi ga hukumomin tsaro.
Shugaban APC Nentawe Yilwatda ya soki shirin Atiku na dawo da tallafin man fetur, yana cewa ’yan Najeriya sun cancanci manufofin tattalin arziƙi masu ɗorewa.
Tsohon kwamishinan INEC, Lai Olurode, ya yi hasashen gagarumar nasarar Tinubu a 2027, yana danganta hakan da tsaro, ababen more rayuwa da manufofinsa.
Peter Obi ya sake bayyana goyon bayansa ga cire tallafin man fetur, yana cewa kuɗin da aka samu ya kamata a zuba su cikin ayyukan da za su amfani talakawan Najeriya.
Gwamnan Sokoto Ahmed Aliyu ya ce ikirarin cewa Tinubu bai yi wa ’yan Najeriya wani tasiri ba cikin shekaru uku farfaganda ce, yana mai yabawa tallafin abinci da tak.
Ahmad Yusuf
Samu kari