Ahmad Yusuf
11842 articles published since 01 Mar 2021
11842 articles published since 01 Mar 2021
Atiku Abubakar ya ce zai dawo da tallafin mai da ya yi niyya ga ’yan Najeriya, yana zargin gwamnatin Tinubu da ci gaba da ba dillalan man fetur rangwamen haraji.
Farfesa Pat Utomi ya ce da Najeriya ta zama wata ƙasa da Umaru Musa Yar’Adua bai rasu ba, yana mai bayyana marigayin a matsayin ɗan kishin ƙasa na gaskiya.
Gwamnatin Neja ta yi Allah-wadai da sace masu ibada a Masallacin Kpenya yayin sallar Juma’a, inda Gwamna Bago ya umarci jami’an tsaro su ceto wadanda aka sace.
Tsohon Gwamnan Cross River, Donald Duke, ya bayyana yadda jita-jitar juyin mulki ta Najeriya a 2003 ta kai ga Thabo Mbeki da kuma rikicin Obasanjo da Atiku.
Masarautar Kano ta sanya gwajin ƙwayoyi a matsayin sharadi ga masu neman hawa kujerar sarauta, yayin da NDLEA ta buƙaci al’umma su taimaka wajen yaƙi da shaye-shaye.
Ministan FCT Nyesom Wike ya ce an riga an kammala zaɓen 2027, yana mai cewa sauye-sauyen siyasa a Najeriya na ƙara ƙarfafa goyon bayan Shugaban Ƙasa Bola Tinubu.
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yi jimamin rasuwar fitaccen ɗan siyasar Kano, Alhaji Hamza Usman Darma, yana mai bayyana shi a matsayin mutum mai gaskiya da amana.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaɓen 2027 ya zama yaƙin ’yan Najeriya da “masu zalunci”, yayin da KNN ta yi alƙawarin neman ƙuri’u miliyan 5 a Kudu maso Gabas.
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Radda ta bayyana wani tsari da ta fauko, wanda malamai ke kokarin isar da sakon zaman lafiya a fadin jihar.
Ahmad Yusuf
Samu kari