Ahmad Yusuf
11842 articles published since 01 Mar 2021
11842 articles published since 01 Mar 2021
Ana zargin ‘yan daba sun mamaye Majalisar Ondo yayin da ake shirin tsige Kakakin Majalisa, Olamide Oladiji, kafin jami’an tsaro su shawo kan lamarin.
An tabbatar da rasuwar babban sakataren kungiyar kwadsgo ta Najeriya, NLC, Emmanuel Ugboaja yana da shekaru 60 a duniya, ya rasu bayan doguwar jinya.
Hukumar SMEDAN da kamfanin Zoho sun ƙaddamar da shirin N20 biliyan da zai bai wa MSMEs 25,000 damar amfani da fasahar zamani, horo da tallafin kasuwanci.
’Yan kasuwa biyar sun mutu bayan wata motar sojoji ta kwace daga hanya ta kutsa cikin kasuwa a garin Chanchangi da ke jihar Taraba, yayin da wasu suka jikkata.
ICPC ta gano yadda wasu ma’aikatan gwamnati suka taimaka wa PFIPC ta samu amincewa, kasafin kuɗi da damar shiga tsarin kuɗaɗen gwamnati duk da zargin rashin tushe.
Fasto Kingsley Okonkwo ya kaddamar da shsfin Mentor To Marry domin hada Kiristocin da ke neman aure, inda rajista ke farawa daga N70,000 zuwa N700,000.
Yan bindiga sun yi garkuwa da dan kasuwa Alhaji Yusuf Keche bayan ya fito daga Sallar Isha’i a Dabi, karamar hukumar Kwali da ke cikin birnin Abuja.
Gwamnatin Tarayya ta kashe sama da N600bn wajen tallafa wa gidaje masu rauni sama da miliyan 10 cikin shekaru uku, in ji Minista Jin Lai, Bernard Doro.
Gbenga Olawepo-Hashim ya ce gwamnatinsa za ta iya rage farashin fetur zuwa N605 a farko, sannan ya sauka zuwa N200 idan an daidaita kudin samarwa da canjin Naira.
Ahmad Yusuf
Samu kari