Ahmad Yusuf
11835 articles published since 01 Mar 2021
11835 articles published since 01 Mar 2021
Jami’an tsaro sun kara tsaurara sanya ido a makarantu, sansanonin horas da matasan masu yiwa kasa hidima (NYSC), wuraren ibada da sauran wuraren da ke cikin hadari.
Natasha Osawaru, matar fitaccen mawakin Najeriya Innocent Idibia, wanda aka fi sani da 2Baba, ta bayyana burinta na zama shugabar Najeriya wata rana.
Ƙungiyar Kare Hakkin Musulmi ta Najeriya (MURIC), reshen jihar Sokoto, ta yi Allah wadai da harin da aka kai wa malamin addinin Musulunci, Sheikh Musa Lukuwa.
Rundunar ’yan sandan Ondo ta kama wanda ake zargi da hada maganin gargajiya da ake kyautata zaton yana da alaƙa da mutuwar mutanen kauyukan ƙaramar hukumar Odigbo.
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi, tare da haɗin gwiwar sojoji, ta ce sun kashe ’yan bindiga da dama a dajin Gumki da ke Kangiwa, ƙaramar hukumar Arewa ta jihar.
Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Adamawa kuma ɗan majalisar da ke wakiltar mazaɓar Yola ta Kudu, Alhaji Kabiru Mijinyawa, ya fice daga jam’iyyar APC.
Matatar Dangote ta bullo da hanyar da duk wanda ya sayi hannun jarinta guda 10 zai iya samun karin guda daya kyauta idan ya cika sharadin da ta gindaya.
Aƙalla fasinjoji tara ne aka kashe bayan wasu ‘yan bindiga sun buɗe wa wata motar haya wuta a mahadar tituna ta Dungus Junction da ke ƙauyen Kuru a jihar Filato.
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen ruwan sama da hasken rana a sassan ƙasar nan daga yau Litinin zuwa ranar Laraba mai zuwa.
Ahmad Yusuf
Samu kari