Wasanni
Za ku ji yadda Iyayen ‘Dan kwallon Najeriya, Ola Aina, su ka yi hidima domin ya yi suna. Aljazira ta kawo labarin Matashin ‘Dan kwallon Super Eagles Ola Aina mai ratsa jiki.
Babu shakka dan wasan gaba da kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo da kuma na kungiyar Barcelona, Lionel Messi, sun sha gaban dukkanin wani mai taka leda idan an kwatanta bajintar da suka yi a tsawon shekaru suna sharafi.
A makon nan ne kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Lionel Messi, ya karbi kyautar takalmin zinare karo na shida, bayan jefa adadin kwallaye mafi yawa tsakanin takwarorinsa dake manyan gasannin nahiyyar Turai.
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, ta cimma matsayar karshe dangane da wasu 'yan wasa hudu da ka iya maye gurbin dan wasanta na gaba, Luis Suarez, nan da 'yan watanni kadan yayin da tauraruwarsa ta ke ci gaba disashewa.
Kungiyar Barcelona ta sallami tsohon ‘Dan wasanta da ta nada Kocin kananan yaranta watau Victor Valdes. Tun farko dai a wasan sa da kungiyar Girona, Alkalin wasa ya kori Koci Valdes daga fili.
Tsohon kaptain din Golden Eaglets da Flying Eagles, Isaac Promise ya rasu yana da shekaru 31 a duniya. An sanar da rasuwarsa ne a shafin kungiyar kwallon kafa ta Austin Bold da ya ke bugawa wasa a turai a ranar Alhamis. Sanarwar t
Cristiano Ronaldo ya fadi lokacin da zai yi ritaya daga buga kwallon kafa. Tauraron Duniya Ronaldo ya hararo karshensa ne a kwallo nan da ‘dan lokaci ba da yawa ba wanda hakan ya ba kowa mamaki.
Matashin ‘dan wasa Kelechi Iheanacho mai shekaru 22 ya yi shekara guda bai ga raga ba. ‘Dan kwallon Najeriya ya ajiye mugun tarihi yayin da man City ta yi abin da ba a taba yi ba a makon nan.
Cristiano Ronaldo ya fashe da kuka a gaban Duniya wajen wata hira inda Tauraron Duniyar ya fadi babban abin da ke masa ciwo. Abin da ya sa ‘Dan wasa Ronaldo kuka zai ba ka tausayi sosai.
Wasanni
Samu kari