Messi, Ronaldo, Ramos da Taurarin ‘Yan wasa da suka canza kulob a kakar 2021
- A ranar Talata ake rufe cefanen ‘yan wasan kwallon kafa a nahiyar Turai
- Mun tattaro wasu cikin ‘yan kwallon da suka canza kulob a shekarar nan
- A kakar shekarar bana aka saida Lionel Messi da kuma Cristiano Ronaldo
Yayin da ake rufe ragar cefanen ‘yan wasan kwallon kafa a nahiyar Turai, Legit Hausa ta tattaro maku fitattun cinikin da aka yi a wannan shekarar.
Rahoton Punch ya bi ya kawo maku cinikin da aka yi a kasashen Ingila, Faransa, Italiya da Sifen da kuma kudin da aka saye kowane sabon ‘dan wasa.
'Yan wasan da suka koma Ingila
1. Cristiano Ronaldo – Juventus zuwa Manchester United – £13m
2. Jack Grealish – Aston Villa zuwa Manchester City – £100m
3. Romelu Lukaku – Inter Milan zuwa Chelsea – £97.5m
Yanzu-yanzu: Yan majalisar Anambra na jam'iyyar APGA guda 6 sun sauya sheka zuwa APC gabanin zaben gwamna
4. Jadon Sancho – Borussia Dortmund zuwa Manchester United – £73m
5. Ben White – Brighton zuwa Arsenal – £50m
6. Cristian Romero – Atalanta zuwa Tottenham - £42m
7. Raphael Varane – Real Madrid zuwa Manchester United – £36m
8. Ibrahima Konate – RB Leipzig zuwa Liverpool – £36m
9. Martin Odegaard – Real Madrid zuwa Arsenal – £34m
10. Cristiano Ronaldo – Juventus zuwa Manchester United – £13m
'Yan kwallon da za su koma La-liga
11. David Alaba – Bayern Munich zuwa Real Madrid – kyauta
12. Memphis Depay – Lyon zuwa Barcelona – kyauta
13. Antoine Griezmann – Barcelona zuwa Atletico Madrid - Aro
14. Sergio Aguero – Manchester City zuwa Barcelona – kyauta
15. Rodrigo de Paul – Udinese zuwa Atletico Madrid – £30m
16. Eduardo Camavinga – Rennes zuwa Real Madrid – £31m
17. Matheus Cunha – Hertha Berlin zuwa Atletico Madrid – £30m
18. Arnaut Danjuma – Bournemouth zuwa Villarreal – £25 million
19. Eric Garcia – Manchester City zuwa Barcelona – kyauta
Sababbbin 'Yan wasan Jamus
20. Dayot Upamecano – RB Leipzig zuwa Bayern Munich – £42.5m
21. Donyell Malen – PSV Eindhoven zuwa Borussia Dortmund – £30m
22. Andre Silva – Eintracht Frankfurt zuwa RB Leipzig – £23m
23. Odilon Kossounou – Club Brugge zuwa Bayer Leverkusen – £23m
24. Josko Gvardiol – Dinamo Zagreb zuwa RB Leipzig – £18.8m
25. Angelino – Manchester City zuwa RB Leipzig – £18m
26. Ilaix Moriba – Barcelona zuwa RB Leipzig – £15m
Wadanda suka koma Seria A
27. Tammy Abraham – Chelsea zuwa Roma – £34.3m
28. Manuel Locatelli – Sassuolo zuwa Juventus – £37.5m
29. Joaquin Correa – Lazio zuwa Inter Milan – £30m
30. Fikayo Tomori – Chelsea zuwa AC Milan – £29m
31. Moise Kean – Everton zuwa Juventus – £35m
32. Nicolas Gonzalez – Stuttgart zuwa Fiorentina – £23m
Cefanen Faransa
33. Lionel Messi – Barcelona zuwa Paris Saint-Germain – kyauta
34. Gianluigi Donnarumma – AC Milan/ITA to Paris Saint-Germain – kyauta
35. Georginio Wijnaldum – Liverpool zuwa Paris Saint-Germain – kyauta
36. Sergio Ramos – Real Madrid zuwa Paris Saint-Germain – kyauta
37. Achraf Hakimi – Inter Milan zuwa Paris Saint-Germain – £60m
38. Gerson – Flamengo zuwa Marseille – £20m
39. Loic Bade – Lens zuwa Rennes – £20m
40. Myron Boadu – AZ Alkmaar zuwa Monaco – £17m
Akwai wasu ‘yan wasan da ba su samu shiga cikin wannan jerin ba. Daga ciki akwai irinsu Edin Dzeko, Kamaldeen Sulemana da Baptiste Santamaria.
Kun ji cewa Cristiano Ronaldo zai zama ‘dan wasan da ya fi kowa karbar albashi mai yawa a kasar Ingila, bayan komawarsa kungiyar Man United.
Asali: Legit.ng