Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Shugabannin jam'iyyar adawa ta ADC a Kudu maso Yamma, jihohin Yarabawa 6 na Najeriya ta shirya kifar da shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 mai zuwa.
Fasto Laolu Akande ya ce jita-jitar da ake ji wai Yemi Osinbajo ya fadawa Mai girma Muhammadu Buhari yana harin kujerarsa, surutai ne kurum da ba gaskiya ba ne.
Lokaci ya na neman ya kurewa Shekarau, Barau, Sha’aban da sauran jiga-jigan APC a Jihar Kano. Hakan zai iya jawo a samu cikas wajen takara a jihar Kano a 2023.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, wanda a baya ya ce gwamnan yahoo-yahoo ne kaɗai yake goyon bayan Buni, ya ce har yau gwamnan Yobe ne shugaban jam'iyya .
A wata hira da aka yi da Ayo Fayose kafin zaben Edo a 2020, ya ce bayan Godwin Obaseki ya samu tazarce a PDP, zai yaki wadanda suka taimaka masa irinsu Wike.
An kusa yin zaben shugabannin APC, amma a gefe, ‘yan takara su na ta rigima, gwamnoni sun gagara hada-kansu, kwamitoci ba su zauna ba, ba a fara saida fam ba.
Ɗiyar jagoran jam'iyyar APC na ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ta ce mahaifinta ya fi kowa dacewa ya gaji kujerar shugaban ƙasa a babban zabe.
Gwamnan jihar Anambra, ya sanar da rushe baki ɗaya naɗe-naɗen siyasa na gwamnatinsa ya yin da yake shirin mika ragamar mulki ga sabuwar gwamnati a watan Maris.
Tsohon shugaban majalisa, Bukola Saraki ya tofa baki a game da siyasar jihar Kano. Bukola Saraki ya bayyana farin cikinsa da jin cewa Kwankwaso yana nan a PDP.
Gwamnan jihar Ribas ya ɗauki zafi game da rikicin dake tsakanins ada gwamnan jihar Edo, ga kira shi da manyan kalamai ma su zafi ya baiwa Oshiomhole hakuri.
Siyasa
Samu kari