Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
Nentawe Yilwatda, shugaban APC na kasa, ya nada mashawarta na musamman da mataimaka ciki har da Danladi Sankara domin inganta gudanarwar jam'iyyar a kasa.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta dage zaben gwamna a wata karamar hukuma yayin da aka samu baraka. A halin yanzu an sanar da ranar da za a ci gaba da zaben.
Yayin da guguwar siyasar 2023 ta fara kaɗawa a ƙasa Najeriya, kowa na bayyana wanda yake ganin ya dace ya gaji shugaban ƙasa Buhari a babban zaɓen 2023 dake taf
Hukumar INEC ta tabbatar da sace akwatunan zabe a wasu rumfuna a zaben da ya gudana a jihar Anambra jiya Asabar. An bayyana sunan karamar hukumar da hakan ya fa
Yayin da hukumar zabe mai zaman kanta ke cigbaa da aikin tattara sakamakon gwamnatin jihar Anambra, ɗan takarar APGA na kan gaba da kuri'u mafiya rinjaye .
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC mai mulki, Gwamna Mai Mala Buni, ya aike da wasikar dakatar da kwamitin zaben shugabannin APC na gundumomi.
Charles Soludo dan takarar jam'iyyar All Progressives Grand Alliance ya sake lashe karamar hukumar Orumba ta arewa a zaben gwamnan jihar Anambra da ke gudana.
Tsohon Gwamnan CBN, Soludo ya sha gaban Jam’iyyar APC, PDP da YPP. Tsohon Farfesa Charles Soludo ya na kara yi wa ‘yan takarar duka jam'iyyun hamayya nisa.
A yau Asabar ne jama'ar jihar Anambra za su fito kwansu da kwarkwata domin zaben gwamnan da zai shugabancesu nan da shekaru hudu. Akwai 'yan takara 18 a zaben.
Legit.ng ta ruwaito cewa, tsohon gwamnan babban bankin Najeriyan ya isa rumfar zabensa da wuri amma ya kasa saka kuri'arsa saboda rashin aikin da na'urar BVAS.
Siyasa
Samu kari