Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
A labarin nan za a ji cewa Dr. Umar Ardo, jagora a cikin jam'iyyar hamayya ta ADC ya bayyana cewa yana shari'a da jam'iyyar NDC saboda zargine take doka.
‘Yan Majalisa 8 a Kano sun sauya-sheka daga PDP, sun koma NNPP. Zaɓabɓen ɗan majalisar jiha na Dala yana cikin wadanda suka bar jam’iyyar hamayyar a makon nan.
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, ya siya fom din takarar shugaban kasa domin neman tikitin takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC.
Yerima, wanda ya zanta da manema labarai a fadar shugaban kasa bayan ganawarsa da shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce zai mayar da hankali ne kan muhimman abu
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Nicholas Felix, ya yi alkawarin magance matsalar tsaro a Najeriya idan an zabe shi a 2020, Premium Times ta rahoto.
Kanin babban Sarkin ƙasar Ibadan kuma sanata mai wakiltar Oyo ta kudu a majalisar dattawa, Sanata Kola Balogun, ya tabbatar da komawa jam'iyyar APC ranar Laraba
Ministan kimiyya da fasaha ya shiga sahun masu neman takarar shugaban kasa a karkashin APC. Ogbonnaya Onu ya roki a tsaida shi takara domin ya yii shugabanci.
An samu rashin fahimta tsakanin shugabannin G7 masu yaki da Abdullahi Abbas a Kano. Ana tunanin Shekarau ya lallaba yana zama da Gwamna Dr. Abdullahi Ganduje.
Wasu mutum uku magoya bayan tsagin Kwankwaso a jam'iyyar PDO da ya fice sun shiga komar yan sanda, ana zargin su da kai wa wasu hari a wani Otal na cikin Kano.
Jam'iyyar APC, a ranar Alhamis, a Jihar Zamfara, ta sanar da mika takardar kudi 'cheque' na Naira miliyan 50 domin siya wa Gwamna Bello Matawalle fom din sake t
Siyasa
Samu kari