Hamshakin attajiri, Femi Otedola, ya maida martani kan batun cewa ya samar da kudaden gina matatar Dangote. Attajirin ya bayyana cewa zuki ta malle ce kawai.
Hamshakin attajiri, Femi Otedola, ya maida martani kan batun cewa ya samar da kudaden gina matatar Dangote. Attajirin ya bayyana cewa zuki ta malle ce kawai.
A labarin nan za a ji cewa Dr. Umar Ardo, jagora a cikin jam'iyyar hamayya ta ADC ya bayyana cewa yana shari'a da jam'iyyar NDC saboda zargine take doka.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa wa’adin da aka kayyade don gudanar da zaben fidda gwani na nan daram a kan Juma’a, 3 ga watan Yuni.
Gwamna Kayode Fayemi ya ce don zai yi takara da Bola Tinubu wajen neman tikiti, bai nufin ya ci amanar tsohon ubangidansa. Wasu su na ganin shi ne mai gidansu.
Sanatan APC kuma tsohon gwamnan jahar Ogin, Ibikunle Amosun, ya bayyana manufarsa na neman ɗorawa daga inda shugaban ƙasa Buhari zai aje a zaɓen 2023 dake tafe.
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Ribas sannan dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar PDP ya ce shi ne kadai ne zai iya kai APC kasa, The Punch ta ruwait
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya bayyana irin kwarewar da ya samu a rayuwa wacce ta dace da zama shugaban ƙasa a Najeriya.
A ranar Laraba aka kwashi ‘yan kallo bayan Sanatan Legas ta Yamma, Solomon Olamilekan Adeola ya rushe da kuka bayan mutane sun kawo masa fom din tsayawa takarar
Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) ta bugi kirjin cewa za ta yi nasara a zaben 2023, inda ta ce kuri'u miliyan 12 na nan yana jiranta a yankin arewa.
Wasu mambobin jam’iyyar PDP a Jihar Kano na bangaren Shehu Sagagi su na hannun ‘yan sanda bayan sun lalata taron shugabannin dayan bangaren jam’iyyar da aka yi
Umaru Yar’Adua ya rasu ne a rana irin ta yau a Mayun shekarar 2010. Goodluck Jonathan ya rubuta sakon ta’aziyya a Facebook, yana tunawa da tsohon mai gidansa.
Siyasa
Samu kari