Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar NDC. Kwankwaso ya aika sako ga 'yan Najeriya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar NDC. Kwankwaso ya aika sako ga 'yan Najeriya.
Mun kawo jerin gwamnonin da zuwa yanzu sun shaidawa jam’iyyarsu wadanda suke goyon baya. Daga ciki akwai Malam Nasir El-Rufai da gwamnan Kano,Abdullahi Ganduje
A ranar Litinin din nan ne shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan ya shiga jerin masu neman takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC mai mulki a 2023.
Hadimin gwamnan Ekiti. Kayide Fayemi, wnada ke ba shi shawara kan harkokin kwadugo ya aje aikinsa, ya kuma sayi Fom domin tsayawa takarar ɗan majalisar wakilai.
Inuwa Waya zai yaki Nasiru Yusuf Gawuna wajen samun takarar Gwamna a Kano a karkashin jam’iyyar APC. Waya ya ce sam ba zai fasa yin takara a zaben na 2023 ba.
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da bukatar Gwamnan CBN, Godwin Emefiele na hana INEC da Babban Lauyan Tarayya Abubakar Malami hana shi taka
Sanata Barau mai wakiltra Kano ta arewa a majalisar Dattawan Najeriya ya janye daga yunkurin neman kujerar gwamnan Kano kuma ya sayi Fom ɗin tazarce a kujerarsa
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki jam'iyyar APC kan siyar da fom dinta na shugaban kasa a kan naira miliyan 100, yana mai cewa za su sha mamaki a zaben 2023.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya tabbatar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasa, inda ya kawo karshen kame-kame kan yunkurinsa na ts
Fasto Tunde Bakare, ya ayyana aniyarsa ta shiga tseren kujerar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a hukumance.
Siyasa
Samu kari