Ministan harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya ce Amurka ce kadai ƙasar da ke da ƙarfin sake buɗe mashigin Hormuz idan rikici ya hana zirga-zirgar jiragen ruwa.
Ministan harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya ce Amurka ce kadai ƙasar da ke da ƙarfin sake buɗe mashigin Hormuz idan rikici ya hana zirga-zirgar jiragen ruwa.
Wasu malamai biyu a mazabar Mani da Bindawa sun nuna rashin amincewarsu da tsaida mace a matsayin yar takarar kujerar Majalisar wakilai a inuwar APC.
Hadimar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ta fannin harkokin kafafen sada zumunta, Lauretta Onochie, ta ce tana nan kan bakarta ba mamba bace a jam'iyyar APC.
Mr Kayode Fayemi, dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar APC kuma yanzu haka gwamnan Jihar Ekiti ya ce ba ya da kudi amma yana da cancanta, dagewa
Olusegun Obasanjo ya ba ‘Yan Najeriya satar-amsar wanda ya dace da mulki. Tsohon Shugaban ya fadi abubuwan da ya kamata mutane su duba wajen zaben shugaba.
Gwamnonin jihohi 9 ke batar da miliyoyin kudi domin daukar hayar jiragen sama su na kamfe. Wadannan gwamnoni na amfani da jirage zuwa yawon yakin neman zabe.
Tsohon Gwamnan PDP ya karyata El-Rufai a kan maganar sauya-sheka zuwa APC. Sule Lamido bai da labarin haduwa da Nasir El-Rufai ko tunanin ficewa daga PDP a 2014
Janar Tukur Buratai ya bayyana dalilin da ya sa yake goyon bayan Amaechi ya karbi mulki a 2023, ya ce Amaechi ya nuna kokarinsa a duk mukaman da ya rike a baya.
Tsohon ministan harkokin Neja Delta kuma babban jigon jam'iyyar APC ya fice daga jam'iyyar ya koma jam'iyyar PRP domin cika burinsa na zama gwamnan Kuros Ribas.
Aminu Waziri Tambuwal, gwamnan Jihar Sokoto kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP ya yi zargin cewa ‘yan Najeriya su na rayuwa cikin kunci kark
'Dan majalisar dake wakiltar mazabar Bagwai/Shanono a majalisar jiha, Ali Ibrahim Isah Shanono, ya dawo jam'iyyar APC bayan kwanaki da komawa jam'iyyar NNPP.
Siyasa
Samu kari