Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin sabon ministan wutar lantarki, Joseph Olasunkanmi Tegbe da karamin ministan harkokin waje, Ambasada Sola Enikanolaiye.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin sabon ministan wutar lantarki, Joseph Olasunkanmi Tegbe da karamin ministan harkokin waje, Ambasada Sola Enikanolaiye.
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi magana kan sauya sheka daga APC idan bai samu tikitin takara ba. Pantami ya ce ya yi magana da Bola Tinubu kan fitar da 'yan takara.
Sanatan jam'iyyar APC mai mulki, Magnus Abe ya fice daga jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan. Ya kuma fice daga takarar Gwamna a APC a jiharsa saboda wasu dalila
Babbar Jam'iyyar adawa a Najeriya, Peoples' Democratic Party PDP a yau Laraba, 25 ga Mayu, 2022 take gudanar da zaben fidda gwanin yan takaran gwamna a zaben ba
Abdussamad Dasuki ne zai yi wa jam’iyyar PDP takarar majalisa a yankin Kebbe/Tambuwal. ‘Dan siyasar ya bayyana cewa Atiku bai da farin jinin da zai ci zabe.
Wani babban jigon jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Sokoto, Mukhtari Shehu Shagari, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar adawa ta PDP a jihar.
Dakataccen shugaban hukumar karban korafe-korafe da yaki da rashawa na Jihar Kano, PCACC, Muhuyi Magaji Rimingado ya janye daga takarar gwamna a Kano a inuwar j
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya sake ganawa da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan gabannin zaben fidda dan
Mohammed Abacha, dan marigayi tsohon shugaban kasa, Sani Abacha, ya lashe zaben fidda dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Kano.
Majiyoyi maus karfi sun sanar da cewa an yi jinkirin tantance 'yan takarar shugabancn kasa na jam'iyyar APC ne saboda ana kokarin shawo kan Goodluck Jonathan.
Sanata Stella Adaeze Oduah ba ta kammala aiki bautar kasa, amma sai ga shi tana da satifiket. Hukumar NYSC ta fito ta bayyana cewa babu wanda ya ba ta takardar.
Siyasa
Samu kari