Atiku ya ce yana da shaidar Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Reno Omokri ya kalubalanci ikirarin tare da neman Dele Momodu ya tabbatar da wani hoto.
Atiku ya ce yana da shaidar Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Reno Omokri ya kalubalanci ikirarin tare da neman Dele Momodu ya tabbatar da wani hoto.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Kano ta gamu da koma baya bayan wasu daga cikin mambobinta sun fice daga cikinta. Tsofaffin 'yan APC din sun koma NNPP.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya yi magana kan tlastawa mataimakinsa dawowa jam'iyyar APC. Gwamna Diri ya bayyana cewa bai yarda ya matsawa kowa ba.
Shugaban masu rinjaye na Majalisar Dattawa, Sanata Bamidele ya ce zargin da ake yadawa cewa an yi yunkurin cire Godswill Akpabio daga shugabanci ba gaskiya ba ne.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta sha alwashin ci gaba da gudanar da shirye-shiryen babban taronta na kasa. Ta ce kotu ba ta da hurumin hana ta.
Wani dan jam'iyyar ADC, Hon. Nuhu Abdullahi Sada ya bayyana cewa ya yi mafarki Nasir El-Rufa'i ya zama shugaban kasa a 2027, Rauf Aregbesola mataimakinsa.
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, na shirin ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa APC, inda rahotanni ke cewa ya kammala duk shirye-shiryen canjin.
Tsohon Gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce jam’iyyar PDP ta mutu saboda rikicin cikin gida da rashin shugabanci, inda ya ce gwamnan Filato zai koma APC kwanan nan.
Rotimi Amaechi ya ce Tinubu dan siyasa ne da za a iya kayar da shi a 2027, inda ya bukaci jam’iyyun adawa da ‘yan Najeriya su tashi tsaye domin kare dimokuraɗiyya.
Sanata Agom Jarigbe na Cross River ta Arewa ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC, yana zargin rikice-rikicen cikin gida a jam’iyyar mai adawa.
Siyasa
Samu kari