Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC sun musanta jita-jitar da ake yadawa cewa sun fara duba yiwuwar komawa jam'iyyar NDC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC sun musanta jita-jitar da ake yadawa cewa sun fara duba yiwuwar komawa jam'iyyar NDC.
Sace sandar Majalisa ya daurewa fadar Shugaban kasa kai a Najeriya. Mataimakin Shugaban kasa Osinbajo ya dauki matakai bayan aukuwar abin. Dama jiya Fayose yayi Allah-wadai da abin da ya auku a Majalisar Dattawa.
Shararen lauya mai kare hakkin dan adama, Festus Keyama (SAN) ya bayar da dalilai biyar da suka sanya ya amince yayi wa shugaba Muhammadu Buhari aiki a matsayin kakakin yakin neman zabe na 2019. Ga dalilan nasa a kamar haka
Za ku ji cew wani Sojan Boko Haram yace yaran Chibok kusan 30 ne kurum ke kasa. Kwanakin baya dai wani ‘Dan jarida yace wasu matan sun mutu. 'Yan Boko Haram din sun gaskata rahoton Ahmad Salkida na kwanakin baya.
Shari'ar dai an fara ta ne tun a watan Oktobar shekarar da ta gabata a gaban mai shari'a E.D.E Isele, kuma lauya mai kare wadanda ake karar Barrister Kamaluddin Umar ya roki kotun da ta kori karar kurakuran da aka tabka yayin cike
Ibrahim Dikko mai magana da yawun kungiyar yace kungiyar tasu tana da kananan kungiyoyi 70, sannan suna da Ciyaman da kuma ma’aikata a kananan hukumomi 34 na jihar, ya bayyana hakane lokacin da suka kaiwa Masari ziyara a gida.
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa Kannywood, Ibrahim Maishinku yayi ikirarin cewa zasu taka rawar ganinsu wajen ganin sun magance matsalar cin hanci da ta’ammali da miyagun kwayoyi a kasar.
Za ku ji shin wai wanene Malam Aminu Kano wanda ya cika shekara 35 da barin Duniya. Da dama sai dai kurum sunan su ke ji don ba su san wanenen Malam Aminu Kano ba. Dalilin haka ne mu ka tsakuro kadan daga tarihin sa.
A wasikun da 'yan majalisar wakilan suka aike kuma shugaban majalisar, Yakubu Dogara, ya karanta sun bayyana cewar sun canja sheka daga PDP zuwa jam'iyya mai mulki a jihar su, Anambra, wato jam'iyyar APGA ta tsohon dan gwagwarmaya
Matasan sun rasa rayukan su ne a unguwannin Jahun da titin Wanka a garin Bauchi sakamakon rikici a kan lika fostar zabe. Mazauna titin Wanka sun ce an kashe wani matashi a kofar gidansu kuma tuni har an binne shi bisa tsarin addin
Siyasa
Samu kari