Dalilin da yasa na amince na yiwa Buhari aiki - Keyamo

Dalilin da yasa na amince na yiwa Buhari aiki - Keyamo

- Babban Lauyan yaki da rashawa Festus Keyamo (SAN) wanda aka bawa Daraktan tsare-tsare na sadarwa game da kamfen na Buhari

- Ministan sufuri kuma Darakta Janar na hukumar Chibuike Ameachi shine ya nadashi wannan matsayi

- A jawabin daya yayi mai shafi 23 ya bayyana cewa ya amince da yiwa Buhari aiki ne sakamakon wasu abubuwa na kirki da ya gani tare da Buhari da kuma son cigaba

Babban Lauyan yaki da rashawa Festus Keyamo (SAN) wanda aka bawa Daraktan tsare-tsare na sadarwa game da kamfen na Buhari.

Ministan sufuri kuma Darakta Janar na hukumar Chibuike Ameachi shine ya nadashi wannan matsayi a ranar 16 ga watan Afirilu 2018.

Dalilin da yasa na amince na yiwa Buhari aiki - Keyamo
Dalilin da yasa na amince na yiwa Buhari aiki - Keyamo

A jawabin daya yayi mai shafi 23 ya bayyana cewa ya amince da yiwa Buhari aiki ne sakamakon wasu abubuwa na kirki da ya gani tare da Buhari da kuma son ci gaban kasa.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: ‘Yan Sanda sun saki Sanatan da aka dakatar, Omo-Agege

“Kafin sanarwar an sameni akan maganar, kuma na karbi wannan aiki hannu biyu saboda cigaban kasata. Game da Buhari kuma naga wasu abubuwa masu amfani tattare dashi wanda duk tsawon rayuwata so nakeso”, inji shi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng