Kanu ya bayyana dalilin ziyarar sa ga Sheikh Pantami, kalli hotunan ganawar su

Kanu ya bayyana dalilin ziyarar sa ga Sheikh Pantami, kalli hotunan ganawar su

A jiya, Laraba, tsohon dan wasan kwallon kafar Najeriya, Kanu Nwankwo, ya ziyarci Sheikh Isa Ali Pantami.

Kanu ya ziyarci Sheikh Pantami ne a ofishin hukumar bunkasa fasahar zamani(NITDA), wacce yake jagoranta, a birnin tarayya, Abuja.

Kanu ya bayyana dalilin ziyarar sa ga Sheikh Pantami, kalli hotunan ganawar su
Kanu ya ziyaraci Sheikh Pantami

Kanu ya bayyana dalilin ziyarar sa ga Sheikh Pantami, kalli hotunan ganawar su
Kanuda Sheikh Pantami

Da yake bayyana dalilin ziyarar sa, Kanu, ya ce ya zabi ya ziyarci hukumar ne saboda kaf cikin hukumomin Najeriya babu wacce take burge shi kuma take taka rawar gani kamar hukumar NITDA.

DUBA WANNAN: Dakyau: Wasu tsageru 20 da shugaban kungiyar su dake tayar da hankula a Zamfara sun shiga hannu

A kwanakin baya ne dai rahotanni suka bayyana cewar, tsohon dan wasan kwallon kafar, Kanu, zai fito takarar neman shugabancin kasa.

Kanu ya bayyana dalilin ziyarar sa ga Sheikh Pantami, kalli hotunan ganawar su
Kanu da Sheikh Pantami

Kanu ya bayyana dalilin ziyarar sa ga Sheikh Pantami, kalli hotunan ganawar su
Kanu ya ziyarciSheikh Pantami

Saidai daga bisani Kanu ya fito ya nesanta kansa daga wannan rahoto.

Kanu ya yi fice wajen aiyukan taimako da tallafawa masu karamin karfi, domin har wani asibiti ya gina domin duba masu matsalar ciwon zuciya kyauta.

Kanu ya bayyana dalilin ziyarar sa ga Sheikh Pantami, kalli hotunan ganawar su
Kanu ya ziyarci Sheikh Pantami

Kanu ya bayyana dalilin ziyarar sa ga Sheikh Pantami, kalli hotunan ganawar su
Yayin ziyarar Kanu ga Sheikh Pantami

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel