Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Sarkin ya bayyana hakan yayin da shugaban kasar ya kai ziyarar jajantawa al'ummar jihar dangane da ibtila'in ruwan sama da ya afku a kwanakin baya da ya salwantar da rayukan mutane 11 da kuma dukiya ta kimanin naira biliyan 2.3.
Wata kungiyar 'yan Najeriya dake birnin Dallas a jihar Texas ta kasar Amurka, sun bayyana goyon bayan su kan kudirin tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, na neman kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Ayodele Ignatius Salami, Lauya mai kare Malumi ya roki kotun tayi watsi da karar da aka shigar kan Malumi inda ya bayyana cewa matsalar kasuwanci ne kamar yadda mutanen biyu saka rattaba hannu a kan yarjejeniya a ranar 10 ga watan
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Imo ta fada cikin wani tashin hankali, bayan kashe wani jigo da wasu mutane da har yanzu ba a san su waye ba suka yi, mutumin wanda aka bayyana sunan sa da Mista Amos Akano...
A ranar Larabar nan ne data gabata wasu 'yan bindiga dadi suka harbi Salisu Tanimu, mataimaki a gurin dan takarar gwamnan jihar Nasarawa a karkashin jam'iyyar APC, Ahmed Aliyu Wadada, a karamar hukumar Keffi dake jihar Nasarawa...
Dan takarar shugabancin kasa karkashin lemar Peoples Democratic Party (PDP), Dr Datti Baba-Ahmed, ya fada ma jam’iyyar cewa su bashi tikitin takarar shugabancin kasa, cewa zai kora shugaban kasa Muhammadu Buhari gida a zaben 2019.
A yau Juma'a ne majalisar Jihar Bauchi a tantance kana ta amince da Audu Katagum a matsayin sabon mataimakin gwamnan Jihar. Majalisar ta amince da mataimakin gwamnan ne a zaman da tayi karkashin jagorancin kakakin majalisar Kawuwa
A jiya Alhamis 28 ga watan Yuni ne shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan wasu sabbin dokoki biyu kamar yadda Sanata Ita Enang ya bayyana. A lokacin da ya ke jawabi ga manema labarai a gidan gwamnati, Enang ya ce dokokin su
Ministan Kasuwanci da saka jari, Mr. Okechukwu Enelamah ya ce Najeriya za ta cigaba da dawwama cikin talauci muddin yan Najeriya basu dena haihuwan yara barkatai ba. Ministan ya furta wannan magana ne a ranar Laraba yayin da ya ke
Siyasa
Samu kari