Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Tsohon shugaban kasa Jonathan ya isa garin Minna a ayarin wasu manyan motoci guda 6, kamar yadda majiya a gidan IBB ta sanar da jaridar The Nation. Majiyar ta bayyana cewar daga Babangida da Jonathan sai takarar gwamnan jihar
Za ku ji cewa tun wasu Gwamnonin Arewa na neman barin APC. Daga cikin si akwai tsohon Shugaban Majalisar Wakilan Tarayya da kuma Yaron Sanata Bukola Saraki. Tuni dai Gwamna Ortom ya samu matsala da Uban gidan sa.
Wata majiya a fadar shugaban kasa, da bata yarda a ambaci suna ba, ta bayyana cewar taron na wannan mako ba zai yiwuwa bane saboda shugaba Buhari baya kasar, sannan mataimakinsa ya kai ziyara jihohin Katsina da Sokoto domin jajant
Dan takarar kujerar shugaban kasa a karkashin lemar jam’iyyar PDP, Barista Kabiru Tanimu Turaki (SAN) ya ziyarci tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida domin neman goyon bayansa a kudirinsa na son takara.
Mun ji labari daga Kaduna cewa wasu manyan Hadiman El-Rufai sun fara rububin kujerar Sanata Shehu Sani da ke wakiltar Kaduna ta tsakiya. Malam Sani da Lawal Samaila Yakawada na neman takara a Jam’iyyar APC mai mulki.
Yayin da aka shiga shirin 2019, Fastocin Gwamnan APC tare da Jam’iyyar PDP sun fara yawo Gwamnan Jihar Benuwe Ortom bai jin kiran Jam’iyyar APC. Yanzu an ga fastocin Gwamna Ortom dauke da tambarin Jam’iyyar PDP.
Bayan samun rahotannin zuwansa wurin taron, sai jami’an ‘yan sanda sun yiwa wurin kawanya kuma da bayyanarsa keda wuya suka cika hannu da shi. Kokarin Mista Terrab na jan hankalin Atiku domin ya cece shi bai samu cika yayinda jami
Ko ka san cewa an fara dakon kujerar Sanatan Kano ta tsakiya Rabiu Kwankwaso. A tarihin Kano dai babu wanda ya taba zarcewa a kan wannan kujerar. Mutanen da ke harin kujerar Sanata Kwankwaso a Kano a yanzu su na da yawa.
Tsohon mashawarci a harkokin tsaro na ƙasa lokacin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, Kanal Sambo Dasuki mai ritaya na shirin shaƙar iskan sarari nan da kowanne lokaci sakamakon amincewa da bayar da shi beli da alkalin wata b
Siyasa
Samu kari