Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Abubuwa 3 da za su iya faruwa da Shekarau idan ya bar PDP
Abubuwa 3 da za su iya faruwa da Shekarau idan ya bar PDP
daga  Muhammad Malumfashi

Akwai yiwuwar Jam’iyyar APC ta nemi ba tsohon Gwamna Ibrahim Shekarau kujerar Sanatan Kano ta tsakiya a zaben 2019. Kila kuma a nemi a ba Shekarau Minista. Yanzu haka Abdurrahman Dambazzau ne Minista daga Kano.

Ko me ya yi zafi: 'Yan PDP sun kai karar Masari Kotun Koli
Ko me ya yi zafi: 'Yan PDP sun kai karar Masari Kotun Koli
daga  Aminu Ibrahim

Jam'iyyar adawa ta PDP tana kallubalantar soke shugabanin kananan hukumomi da gwamna Aminu Masari ya yi a jihar Katsina. A yau Talata, PDP ta shigar da kara a kotun koli inda take bukatar kotun ta soke kwamitin rikon kwarya da gwa

Dan takarar gwamna a jihar Saraki ya fita daga PDP, ya koma APC
Breaking
Dan takarar gwamna a jihar Saraki ya fita daga PDP, ya koma APC
daga  Mudathir Ishaq

Mai neman PDP ta tsayar da shi takarar gwamna a jihar Kwara, Sunday Babalola, ya sanar da ficewar sa daga jam’iyyar tare da tsallakwa zuwa jam’iyyar APC. Injiniya Babalola, ya bayyana cewar ya fita daga PDP ne saboda ba zai iya za

Jam’iyyar APC ta zama mafakar barayin yan siyasa - Secondus
Jam’iyyar APC ta zama mafakar barayin yan siyasa - Secondus
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na kasa, Uche Secondus yace jam’iyyar All Progressives Congress ta mayar da kanta mafakar barayi inda ya kara da cewa irin wadannan mutanen na samun kariya da kwanciyar hankali.