Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

2019: Dan takarar gwamna a PDP ya yabi Buhari, ya koma APC
2019: Dan takarar gwamna a PDP ya yabi Buhari, ya koma APC
daga  Mudathir Ishaq

Mai neman takarar gwamnan Legas a karkashin PDP, Dakta Olawole Cole, ya fita daga jam'iyyar bayan ya bayyana gamsuwar sa da salon mulkin shugaba Buhari da gwamna Ambode na jihar Legas. A wata ganawa da ya yi da manema labarai a ya