Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana cewa shi ne sahihin shugaban PRP a Najeriya. ADC ta zargi APC da kunna rikicin PRP.
Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana cewa shi ne sahihin shugaban PRP a Najeriya. ADC ta zargi APC da kunna rikicin PRP.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual da ke Legas, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasashen gwamnoni guda biyar na jam'iyyar APC da za su sha kaye a zaben 2027.
Fitaccen dan siyasar nan na Arewa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa jamiyyar su ta adawa ta PDP ita ce za ta yi nasara a dukkan kujerun siyasa yayin babban zabe na 2019.
A yayin da yake tsokaci kan jita-jitar cewa Kakakin Majalisar zai sauya sheka zuwa PDP, Mukadashin Sakataren Shirye-Shirye na APC, Yekini Nabena ya ce ba zaiyi mamaki ba idan Dogara ya koma PDP saboda irin zagon kasa da ya keyi a
Daruruwan mogaya bayan Kakakin majalisar dattawa, Hon. Yakubu Dogara daga yankunan Bogoro/Dass/Tafawa Balewa na jihar Bauchi sun gabartawa Dogara fom din takarar jam'iyyar PDP, inda suka roki shi ya fice daga APC. Mutanen wanda a
Wasu yan takarar kujeran shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na shirin samarwa kansu mafita koda su gaza samun tikitin jam’iyyar a zaben fidda gwani na jam’iyyar, jaridar Daily Trust ta ruwaito.
Daily Nigerian ta ruwaito cewa 'yan bindigan sun far ma kauyen ne da safiyar jiya yau Alhamis inda suka rika harbin dukkan wanda suka hadu dashi kuma daga baya suka rika bi gidajen mutane daukan abinda suke so. Duk da cewa Runduna
Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sunusi na II ya bayyana hakan a lokacin zantawa da manema labarai a bayan wani taro da Asusun Tallafawa al’umma na Majalisar Dinkin Duniya ya shirya a babban birnin tarayya, Abuja.
Za ku ji abubuwan da Shugaba Buhari ya fada lokacin da ya mika fam din takaran 2019. Dama Sakataren Jam’iyyar APC na kasa Alhaji Mai Mala Buni ya nuna cewa Jam’iyyar APC ba za ta bar kowa ya ja da Buhari a 2019 ba.
Tsohon shugaban kasa Goodluck jonathan ya saka alamar tambaya a kan lafiyar hankalin shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole. Jonathan na wannan kalami ne a matsayin martini ga kalaman Oshiomhole na cewar a lokacin mulkin
Ya kuma kallubalanci shugabanin jam'iyyar su yiwa dukkan 'yan takarar adalci wajen gudanar da zaben fitar da gwani domin yin adalci wajen zaben shine zai karfafa jam'iyyar har ta samu nasara a babban zaben da za'yi a watan Fabrair
Siyasa
Samu kari