Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Jam’iyyar PDP ta samu karin Sanata a Majalisar Dattawa
Jam’iyyar PDP ta samu karin Sanata a Majalisar Dattawa
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji cewa Sanatan Anambra Stella Oduah ta sake sauye-sheka bayan ta lura kujerar ta na rawa. Prince Chinedu Emeka ya yanki fam a Jam’iyyar APGA domin karawa da Sanatar don haka tayi wa kan-ta karatun ta - natsu.

Bani da labarin ficewar Dogara daga APC – Gwamnan Arewa
Bani da labarin ficewar Dogara daga APC – Gwamnan Arewa
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar a ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba ya shayar da magoya bayan jam’iyyar Progressives Congress, (APC), mamaki yayinda ya nuna rashin sanin batun ficewar kakakin majalisar wakilai, Dogara.