Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar adawa ta PDP kuma gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya shiga wata ganawar sirri da tsohon gaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, a gidansa da ke garin Abeokuta.
A yau da Bola Tinubu ya cika aniyarsa ta kayar da gwamnan jiharsa, shekaru 11 bayan ya bar gidan gwamnati, inda shi kuwa Kwankwaso, ya kasa kada nasa gwamnan duk da a 2015 kawai ya bar gidan gwamnati, ya nuna kwankwaso ya sha kasa
Mista Peter Akpatason mai wakiltan Akoko-Edo a majalisar wakilai yace mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a majalisar zasu aiwatar da duk hukuncin da jam’iyyar ta yi umurni akan kakakin majalisa Yakubu Dogara.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, Sanata Kabiru Ibrahim Gaya da Barau Jibril sun yi nasarar lashe zaben fidda gwani na sanata da aka kammala a Kano. Shekarau ya samu kuri’u 973,435, Gaya ya samu 1,05057.
Tsohuwar Ministan Harkokin Mata da Ayyukan Cigaba, Aisha Alhassan wanda aka fi sani da Mama Taraba a ranar Laraba ta yi nasarar lashe tikitin takarar gwamna a karkashin jam'iyyar United Democratic Party UDP. Mama Taraba ta lashe d
Fusatattun matasa da ake ganin magoya bayan daya daga cikin yan takarar dake neman tikitin takarar kujeran sanata a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a birnin tarayya Abuja sun mamaye babban sakatariyar APC.
Dan takarar kujeran gwamna a karkashin Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe, Dr. Jamil Isyaku Gwamna ya sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressive Congress (APC) bayan zaben fidda gwani da aka yi a jiya.
Za ku ji cewa Buba Galadima yace Shugaban APC ma babban barawo ne inda ya caccaki APC. Buba Galadima dai yayi watsa-watsa da Adams Oshimhole. Galadima yace asalin Oshiomhole tela ne wanda yayi kudi da dukiyar Gwamnati.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta janyo hankalin al'umma kan wata yunkurin da gwamnatin tarayya keyi na kara kudin makarantun daliban jami'a zuwa N350,000 duk shekara. Wannan sanarwar ta fito ne daga bakin Zonal Chairman
Siyasa
Samu kari