Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Zaben PDP: Kwankwaso ya nemi afuwar Jonathan da Namadi Sambo
Zaben PDP: Kwankwaso ya nemi afuwar Jonathan da Namadi Sambo
daga  Muhammad Malumfashi

Mun samu labari cewa daya daga cikin masu takaran Shugaban kasa a Jam’iyyar PDP watau Sanara Rabiu Musa Kwankwaso ya ba tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan hakuri a bainar jama’a a jiya wajen taron PDP na kasa.