Wani babban al'amari zai faru a Najeriya kafin 2019 - Pastor da ake wa wahayi
- An saba jin limamai na coci na fadin hasashen karya da zasu ce sunji a wahayi
- Shi wannan fasto yana takarar shugabancin kasar nan
- Jam'iyyarsa sunanta Fresh Democratic Party

Asali: Depositphotos
An jiyo wani babban rabaran na cocin Household of God Church International Ministries yana fadin hasashen abub uwan da ya jiyo a wahayi wai zasu faru kafin ayi zaben 2019 a kasar nan Najeriya, shima dai yana takarar shugabancin kasar nan.
An saba jin limamai na coci na fadin hasashen karya da zasu ce sunji a wahayi. Shi wannan fasto yana takarar shugabancin kasar nan. Jam'iyyarsa sunanta Fresh Democratic Party.
DUBA WANNAN: Zamu farfado da noma da kiwo - Ogbeh
Chris Okotie, tsohon limamin coci ne maii fadin abubuwan da zasu faru a gobe, wadanda kamar yadda aka saba, ko dai abubuwan su faru ko kar su faru.
Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng