Kakakin jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdulahi ya zargi jam'iyyar APC da shirya hana taron 'yan adawa a Ibadan. ADC za ta yi taron ne domin shirya tunkarar APC.
Kakakin jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdulahi ya zargi jam'iyyar APC da shirya hana taron 'yan adawa a Ibadan. ADC za ta yi taron ne domin shirya tunkarar APC.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Dimbin masu neman takarar kujerar majalisar wakilai na tarayya karkashin jam'iyyar PDP sunyi zanga-zanga a kan tursasa musu 'yan takara da saba dokokin zabe a zaben fidda gwani da jam'iyyar tayi a Kano. 'Yan takarar daga kananan h
Wata mai neman tikitin takarar majalisar jiha a Gombe a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Hajiya Fati Gombe ta ce an ki tantance ta domin tsayawa takara a jam'iyyar ne saboda ta ki amincewa wasu gurbatattun shugabanin jam'
Kasuwa ta bude ma ýan chanji dake kasuwanci musamman a wajaje dake kusa da babban Hotel din Port Harcourt inda abubuwa suka rinchabe masu sakamakon daruruwan kwastamomi da suka mamaye su wadanda ake zargin wakilan PDP ne.
Wadanda ke lika kudi naira a wajen biki dab suke da tafiya gidan yari, kwamitin ma’aikatan baki tayi gargadi a jiya, Alhamis, 4 ga watan Oktoba. A cewarta za’a samar da kotun tafi da gidanka da zata dunga maganin masu hakan.
Yan takara uku a karkasin jam’iyyar All Progressives Congress aspirants (APC) dake neman kujerar majalisar wakilai a yankin Daura/Maiadua/Sandamu, mahaifar Shugaban kasa Buhari sun ki amincewa da sakamakon zaben fidda gwani.
Babban sakataren labarai na jam’iyyar, Yekini Nabena wanda ya saki jerin sunayen a wata sanarwa yace sakamakon ya kasance na ganawar masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da aka gudanar a ranar Alhamis, 4 ga watan Oktoba.
Mun ji labari cewa ana nema ayi bore a Mahaifar Shugaban kasa na tsaida ‘Dan uwan Buhari takara. Yanzu haka APC na neman kakaba wani ‘Dan uwan Buhari a matsayin ‘Dan Majalisan Daura da da Mai’Adua da kuma Sandamu.
Mun ji cewa zaben tsaida ‘Yan takarar APC ya bar baya da kura a wasu Jihohi inda wasu ‘Yan takara sun rubutawa Shugaban Jam’iyyar APC wasika a sake zabe. Daga ciki akwai Prince Ikonne wanda yace da su aka kafa APC.
Rikici ya barke a Jam’iyyar APC a dalilin zaben tsaida ‘Dan takara. Jama’a sun yi zanga-zanga na neman hana David Umaru takara. Zanga-zanga ne ya barke bayan Sanatocin Jihar Neja sun fadi zabe duk da su na kan mulki.
Siyasa
Samu kari