Yanzu Yanzu: APC ta saki jerin sunayen yan takarar gwamna 24 da ta amince da su (cikakken sunayensu)
Jagoran jam’iyyar Progressives Congress (APC) ya saki jerin sunayen yan takara 24 da aka tantance domin tsayawa jam’iyyar takarar kujeran gwamna a 2019.
Babban sakataren labarai na jam’iyyar, Yekini Nabena wanda ya saki jerin sunayen a wata sanarwa yace sakamakon ya kasance na ganawar masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da aka gudanar a ranar Alhamis, 4 ga watan Oktoba, jaridar Premium Times ta ruwaito.
KU KARANTA KUMA: Jam'iyyar APC na neman kakaba wani ‘Dan uwan Buhari a matsayin ‘Dan Majalisan Daura

Asali: Twitter
Ga jerin sunayen:
1. Abdullahi Umar Ganduje – Jihar Kano
2. Mohammed Abubakar – Jihar Bauchi
3. Simon Lalong – Jihar Plateau
4. Nasir El-Rufai – Jihar Kaduna
5. Mohammed Badaru Abubakar – Jihar Jigawa
6. Ahmed Aliyu – Jihar Sokoto
7. Abubakar Atiku Bagudu – Jihar Kebbi
8. Aminu Bello Masari – Jihar Katsina
9. Abubakar Sani Bello – Jihar Niger
10. Babagana Umara-Zulum – Jihar Borno
11. Mai Mala Buni – Jihar Yobe
12. Abubakar A. Sule – Jihar Nasarawa
13. Emmanuel Jimme – Jihar Benue
14. Babajide Sanwo–Olu – Jihar Lagos
15. Tonye Cole – Jihar Rivers
16. Uche Ogah – Jihar Abia
17. Nsima Ekere – Jihar Akwa-Ibom
18. Adebayo Adelabu – Jihar Oyo
19. Dapo Abiodun – Jihar Ogun
20. Great Ogboru – Jihar Delta
21. Owan Enoh – Jihar Cross-River
22. Inuwa Yahaya – Jihar Gombe
23. Sunny Ogboji – Jihar Ebonyi
24. Sani Abubakar Danladi – Jihar Taraba
Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewar ku tare da mu.
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng