Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Sanusi II kan sukar Bola Tinubu d aya yi kan ciwo bashi duk da cire tallafin man fetur da aka yi a Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Sanusi II kan sukar Bola Tinubu d aya yi kan ciwo bashi duk da cire tallafin man fetur da aka yi a Najeriya.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Wani na hannun damar Atiku da ke cikin taron da ake yi domin zaben wanda zai zama mataimaki ga dan takararsu, ya bayyana cewar duk da su na sane da cewar yankin kudu maso gabas na 'yan kabilar Igbo na son kujerar, akwai dalilai 3
Aisha Buhari ta sanar da haka ne ta bakin mai magana da yawunta, Suleiman Haruna a ranar Talata 9 ga watan Oktoba, inda tace nasarar da matan suka samu zai baiwa sauran mata kwarin gwiwar shiga harkokin siyasa tare da tsayawa taka
A ranar Lahadi ta karshen makon jiya ne PDP ta sanar da cewar Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa, ne ya yi nasara a zaben fitar da dan takarar shugaban kasa da jam'iyyar ta yi a garin Fatakwal na jihar Ribas. Sai dai
Dan takarar kujeran shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya bazama neman abokin tafiyarsa yayinda hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayar da wa’adin ranar gabatar da sunayen abokan tafiyar su.
“Gwamna Jibrilla gwamnan APC ne wanda yake ma APC aiki, kuma bas hi da wata manufar goyon bayan duk wani dan takara da ya wuce shugaban kasa Muhammadu Buhari, baya goyon bayan wani dan takara wand aba na APC ba.” Inji Sajoh.
Wani rikakken Shehi ya taba gano cewa Atiku zai yi mulki a Najeriya. Shehin Malamin dai ya gargadi manyan Kasar nan cewa Atiku zai yi nasara a 2019. Yanzu dai hasashen wani Malami game da Atiku na nema ya zama gaskiya.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Dr Obadiah Mailafia, a daren ranar Lahadi, ya yi nasarar lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar inda ya bayyana a matsayin dan takararta na shugaban kasa.
Dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ya yi jawabi bayan ya yi nasara a zaben fidda gwani da aka gudanar a Port Harcourt a ranar Lahadi 7 ga watan Oktoban 2018. Atiku ya lashe zab
Mun samu labari cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki wadanda su ka sha kasa a zaben fitar da gwani a Jam’iyyar APC da su yi hakuri su cigaba da zama tare da Jam’iyyar domin a cigaba da siyasa ba da gaba ba.
Siyasa
Samu kari