Majalisar dokokin Kano karkashin jagorancin Rt. Hon. Isma'il Jibril Falgore ya nada kwamitin wucin gadi da zai tantance sabon mataimakin gwamna, Murtala Garo.
Majalisar dokokin Kano karkashin jagorancin Rt. Hon. Isma'il Jibril Falgore ya nada kwamitin wucin gadi da zai tantance sabon mataimakin gwamna, Murtala Garo.
Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.
Majiyar Legit.ng Hausa ta gano cewar wadanda suka shigar da karar zuna zargin Ciyaman din jam'iyyar na jihar, Damishi Sango da yin magudi wajen zaben tare da cewar tsohon Ministan Wasannin bai tuntubi masu ruwa da tsaki na karamar
Malam Garba Shehu, babban mai ba shugaban kasa shawara a kafofin watsa labarai wani jawabi da ya turawa yan jarida a ranar Lahadi, 18 ga watan Nuwamba ya ce nasarar APC a jihohi uku ya tarwatsa hasashen jam’iyyar PDP.
An shiga takun saka tsakanin kungiyar NLC da gwamnonin Najeriya ne a kan kafewar kungiyar ta kwadago a kan sai a inganta rayuwar ma'aikata ta hanyar yi ma su karin albashi. A ranar Laraba, ne bayan kammala wata ganawa, gwamnan jih
Kotun roko ta rage yawan shekarun da tsohon gwamnan jiharTaraba, Reverend Jolly Nyame zai yi a gidan yari daga shekara 14 zuwa shekara 12. An kuma ci tarar Nyame naira miliyan 495 a hukuncin da kotu ta yanke a ranar Juma’a.
A yau ne kotun daukaka kara da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta sake waiwayan shari'ar tsohon gwamnan jihar Plateau, Joshu Dariye da aka yankewa hukuncin shekaru goma sha hudu a gidan yari a baya. Kotun daukaka karar da
Tsohon mataimakin sakataren jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Timi Frank ya zargi shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole da karban cin hancin dala miliyan 50 daga hannun yan takara da dama a lokacin zaben fidda gwani.
A yau, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar wani sabon salon yakin neman zabe mai taken "Buhari unity Band" domin shiryawa yakin neman zaben shekarar 2019 da za a fara cikin kwanaki 3 ma su zuwa. Hukumar zabe mai
Dan majalisar ya ce an samu tashe-tashen hankula da rashin bin dokokin zaben wadda hakan yasa aka soke zaben amma abin mamaki shine daga baya jam'iyyar ta mika sunnan wani dan takara ga hukumar INEC a matsayin wanda ya lashe zaben
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 15 ga watan Nuwamba ya yi ganawar sirri da shugaban kasar Guinea Bissau, Jose Mario Vaz a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Shugaba Vaz ya iso fadar shugaban da karfe 11 na safe.
Siyasa
Samu kari