Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ta tsare hadimin Darakta Janar na kungiyar kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party akan labarai, Doyin Okupe.
Abdulaziz Abdulaziz na Jaridar nan ta PREMIUM TIMES ya karbi kyautar Wole Soyinka a matsayin ‘Dan Jaridar da ya fi kowa yin binciken kwa-kwaf a bana. Abdulazizi ya doke wasu Abokan aikin sa 11 ne ya lashe wannan lambar girma.
Daga manna fastocin takara wasu Bayin Allah sun burma hannun ‘Yan Sanda. Jami’an Yan Sandan Najeriya da ke Garin Legas sun yi ram da wadanna Bayin Allah ne da ke kokarin keta fastocin wasu ‘Yan takarar a cikin dare.
Saidu ya yi bayanin cewar kafin fara bikin karbar sabbin mambobin, tsohon kakakin majalisar jihar ya fada masa cewa ya yanke shawarar ficewa daga APC ne saboda jam'iyyar ba ta masa adalci a yayin da ya ke bukatar taimako. Ya ce: "
Ibrahim Babangida yace bayan Obasanjo da Danjuma sun rubuta wasikarsu, kafin ya rubuta ta shi, kawai sai 'yan jarida suka yanke hukunci cewa sun hade wa Buhari kai ne, inda ya ce babu wani hade kai, kawai tunanin 'yan jarida ne.
Za ku ji cewa ‘Dan takarar Gwamnan Jihar Kano a Jam’iyyar PDP mai adawa yayi hira da Jaridar Daily Trust inda ya bayyana cewa yayi mamakin yadda aka tsaida sa takara kuma ba ya jin tsoron Gwamna Ganduje da Shugaba Buhari.
Ministan kwadago yace Inyamurai za su karbi mulkin Najeriya idan Buhari ya sauka. Ngige ya nemi a marawa Buhari baya ya koma kan karagar mulki ko kuma Yarbawa su karbe mulki a hannun Buhari idan Ibo su kayi sake.
Za ku ji cewa Osinbajo zai yi tafiya ne zuwa Birnin Berlin a Kasar Jamus. Yemi Osinbajo zai yi magana ne game da kasuwancin Najeriya a Birnin Berlin. Farfesa Osinbajo zai kuma tattauna game da tsare-tsaren Gwamnatin Buhari.
Gwamnatin Najeriya za ta fara korar Malaman Makaranta daga aiki. Hukumar TRCN tace za a kori Malamai marasa rajista daga aiki. Kawo yanzu dai Hukumar tayi wa Malaman Makaranta sama da miliyan 2 rajista a fadin kasar.
Siyasa
Samu kari